Sabuwar Wakar Salim Smart Mai Suna ” Khadeeja ” Sadaukarwa da dauk wata khadeeja da kuma masu masoyiya mai suna khadeeja. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Ni dai abani ke khadeeja – Domin kin isheni hujja – Akanki na yarda inyi soja – Mai kyau da kwalliya khadeeja –…
Sabuwar Waka Daga Bakin Mawakiya Ruky Small Uk mai suna ” Corona ” to masoya kuzo ga sabuwar mawakiya ita acikin wannan shafi mai albarka. Mawakiyar Tazo da wakarta ta wannan annobar dake damun duniya domin fadakar da mutane akoda yaushe su kasance masu kiyaye lafiyarsu. WASU ABUBUWAN MASU ALAKA…
Sabuwar Wakar M Mubarak mai suna ” Abar Ambato ” domin nishadantar da masu saurare a koda yaushe domin jin dadinku. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Lura dani abar ambatona. A kanki zuciya ta mato. A sonka ni nayi nasara Mubarak's new song "Abar Ambassadors" to entertain your listeners…